Yan uwa musulmai almajiran Sheikh Ibrahim Yakub Alzakzaky (H) na garin katsina, sun ci gaba da zaman Ashura na tunawa da Kisan Imam Hussain (A.S) a markaz din yan uwa ta katsina. Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Kamar kullin wakilin yan uwa na Katsina Sheikh Yakub Yahya katsina ne ke gabatar da karatun, na yau a markaz din yan uwa ta katsina dake kofar marusa. Ga hotunan da muka daukar maku. 1/8/2023. Media Forum Katsina Update. (MFKU)

1 Agusta 2023 - 19:24