Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku cewa, Imam Baqir, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Idan ranar Ashura ta zo, don jajanta wa wannan musiba, ku rika gayawa junanku cewa: اَعْظَمَ اللهُ اُجُورَنا وَاُجورَکُمْ بِمُصابِنا بِالْحُسَیْنِ عَلَیْهِ‌السَّلامُ وَجَعَلَنا وَاِیّاکُمْ مِنَ الطّالِبینَ بِثارِهِ مَعَ وَلِیِّهِ الاِْمامِ الْمَهْدِىِّ مِنْ آل‌محمّد علیهمُ‌السّلام Misbahul-Mutahajjid, shafi na 772

28 Yuli 2023 - 07:23