Jerin Taruka Da Ake Cigaba Da Gabatar Dasu Tunawa Da Shekaru 34 Da Wafatin Imam Khumain Qs
Labarai Cikin Hotuna Na Taron Zagayowar Ranar Wafatin Imam Khumaini Qs A Birnin Multan Pakistan
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, tare da halartar 'yan Shi'ar Pakistan, an gudanar da taron tunawa da wafatin Imam Khumaini (RA) a masallacin Haidarieh da ke birnin Multan.
7 Yuni 2023 - 11:13
News ID: 1371631