Jerin Taruka Da Ake Cigaba Da Gabatar Dasu Tunawa Da Shekaru 34 Da Wafatin Imam Khumain Qs
Labarai Cikin Hotuna Na Taron Tunawa Da Imam Khumaini (RA) A Bangladesh
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, tare da halartar mabiya mazhabar Shi'a na kasar Bangladesh, an gudanar da taron tunawa da wafatin Imam Khumaini (RA) a gaban farfajiya ta Fadar Hussaini a birnin Khulna.
7 Yuni 2023 - 10:51
News ID: 1371624