Tarukan Al'ummar Musulmi Don Tunawa Da Shahadar Imam Sadik As
Rahoto Cikin Hotuna Na Jawabin Ayatullah Ramazani A Wajen Taron Shahadar Imam Sadik (a.s.) A Birnin Siahkol.
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti ABNA ya habarta cewa, an gudanar da makokin shahadar Imam Jafar Sadik (a) a babban masallacin da ke birnin Siahkol tare da jawabin Ayatullah Ramazani, wakilin al'ummar Gilan a majalisar kwararru maau jagoranci kuma babban Sakatare na Majalisar Ahlul-Baiti (a) ta duniya.
16 Mayu 2023 - 06:17
News ID: 1366067