’Yan’uwa Musulmi Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Suke Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Bikin Mauludin Sayyada Zahara (S.a) Na Ƙasa A Abuja‚ Sayyada Zahra Itace ’Yar Manzon Allah (S.a.w.w). Wannan Taron Shine Kashi Na Biyu: Wanda An Farashi Tun Jiya Juma’a 13-01-2023 Yau Asabar 14-10-2023 Taron Yake Ci Gaba Da Gudana Cikin Kwanciyar Hankali Ƙarƙashin Jagorancin Jagoranmu Sheikh Ibraheem Zakzaky (H). Daga Ibrahim Y. Ibrahim

14 Janairu 2023 - 21:11