Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da tarukan juyayi na shahadar Sayyid Hamza Sayyidush Shuhada kawun manzon Allah (s.a.w) da kuma wafatin Sayyid Abdul Azeem Husany An gudanar da shi tare da halartar masoya da mabiya Ahlul Baity As a ofishin Ayatullah Fadil Lankarani a birnin Qum. In da masu waken jaje su kai ta rera waken jaje a wajen taron, Yayin da kuma Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Hussaini Qumi ya yi bayani kan rawar da wadannan manyan mutane biyu suka taka wajen karfafa addinin Musulunci.
20 Mayu 2022 - 19:00
Lambar labari: 1259228