Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, gungun mabiya mazhabar shi'a da mabiya Ahlul-baiti (AS) sun gudanar da wani taro da zaman makoki a birnin Mirpur na kasar Bangladesh, inda suka yi Allah wadai da laifukan da Wahabiyawa suka aikata na lalata kaburburan Imamai da kira da a sake gina su.
11 Mayu 2022 - 20:03
Lambar labari: 1256769