Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da salla karama tare da halartar mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlul Baiti (AS) a birnin Kargil na jihar Jammu da kuma Kashmir a Indiya.
8 Mayu 2022 - 15:15
Lambar labari: 1255816