Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) da kuma raya daren Lailatul Kadr tare da halartar Hujjatul-Islam Walmuslimeen "Sayyid Hassan Musawi Safavi" shugaban kungiyar mabiya mazhabar Shi'a ta Jammu da Kashmir, an gudanar da shi a Husainiyar da ke yankin "Budgam" a Indiya.
27 Afirilu 2022 - 19:00
Lambar labari: 1252419