Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da taron raya daren ranar 21 ga watan Ramadan a Husainiyaar Fatimah AZ-Zahra As (Husainiyar Taleshiha) da ke birnin Moscow, babban birnin kasar Rasha.
24 Afirilu 2022 - 16:59
Lambar labari: 1251351