Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya masu son ma'asumi Ahlul Baiti As a masallacin Imam Muntazar (AS) da ke Cibiyar Musulunci a kudu maso yammacin Ohio kasar Amerika.
23 Afirilu 2022 - 18:58
Lambar labari: 1250949