Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) tare da halartar gungu na masoya ma'asumi (AS). a gaban farfajiyar Qasr Al-Husseini a Khulna, Bangladesh.
23 Afirilu 2022 - 18:50
Lambar labari: 1250947