Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan maulidin Imam Hasan Mujtaba (AS) tare da halartar gungu na mabiya masoya ma'asumai As a Husainiyar Mir Yaqub da ke Dhaka, babban birnin Bangladesh.
21 Afirilu 2022 - 00:34
Lambar labari: 1250075