Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da buda baki na masu hijira yan Palasdinawa a birnin Canberra na kasar Australia.
13 Afirilu 2022 - 21:59
Lambar labari: 1247761