Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, Haramin Imamain Askarain (AS) a kowace rana a cikin watan azumin Ramadan, ya na raba abinci 4,000 ga maziyarta masu azumi a wannan hubbaren birnin Samarra.
10 Afirilu 2022 - 20:52
Lambar labari: 1246853