Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, 'yan kungiyar "Wane ne Husaini?" A tsibirin Mauritius, sun taimaka wa iyalai 20 da suka rasa aikin yi saboda rashin lafiya.
6 Afirilu 2022 - 20:08
Lambar labari: 1245545