Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da wani gagarumin bikin Taklifi na ‘yan matan kasar Iraki a hubbaren Abbas (AS) da ke birnin Karbala.
2 Afirilu 2022 - 11:13
Lambar labari: 1243920