Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an haskaka masallacin Jamkaran a munasaba ta tsakiyar watan Sha’aban da kalolin ababen haskakawa masu kayatarwa.
18 Maris 2022 - 19:06
Lambar labari: 1240562









