Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, wasu gungun mabiya addinin muslunci sun gana da Hujjatul Islam Wal Muslimeen “ Shaikh Ibrahim Zakzaki” a birnin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, alokacin zagayowar ranar haihuwar Imam Husaini (AS).
15 Maris 2022 - 20:22
Lambar labari: 1239641