Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan maulidin Imam Husaini (AS) a cikin watan sha’aban mai alfarma tare da halartar dimbin mabiyan Ahlul-baiti Ma'asumai tsarkaka a Cibiyar Rasulul Akram (SAW) da ke birnin Lusaka na kasar Zambiya.
13 Maris 2022 - 15:14
Lambar labari: 1238865