Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron kur’ani mai tsarki a farfajiyar Imam Hadi (AS) da hubbaren Imamain Askarain (AS) da ke birnin Samarra a lardin Salah a Iraki.
12 Maris 2022 - 13:54
Lambar labari: 1238436