Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan ranekun murna na watan Sha'aban a cibiyar Ahlul-baiti (AS) da ke birnin Igdir na kasar Turkiyya.
8 Maris 2022 - 16:04
Lambar labari: 1237376