Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan ranar da aka aiko manzon Allah (s.a.w) a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.
7 Maris 2022 - 16:00
Lambar labari: 1236985