Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an kawata sassa daban-daban na hubbaren Sayyidina Abbas (AS) a daidai lokacin da watan Sha’aban yake shirya wannan wuri mai tsarki domin gudanar da bukukuwan Sha’abaniyyah. .
7 Maris 2022 - 15:57
Lambar labari: 1236982