Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, wasu da dama daga cikin yaran shahidan Harkar Musulunci a Najeriya sun gana da Sheikh Ibrahim Zakzaki a gidansa a Abuja.
1 Maris 2022 - 20:24
Lambar labari: 1234857