Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da taron manema labarai na majalisar kwararru karo na 5 tare da halartar Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami, mamba kuma kakakin Majalisar kwararru a yammacin jiya Asabar 26 Febreru 2022 a Sakatariyar Majalisar kwararru a birnin Qum.
27 Faburairu 2022 - 15:12
Lambar labari: 1234135