Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, ma’aikatan hubbaren Imam Ali (AS) za su yi wa wadannan maziyarta hidima ta hanyar kafa tantuna a kan hanyar masu ziyarar a hubbaren Imamain Kazemain U (AS) don halartar taron shahadar Imam Musal Kazemin (AS).

26 Faburairu 2022 - 14:04