Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da sallar magriba da Isha a masallacin Sahlah daya daga cikin manyan masallatan Shi'a a birnin Kufa.
25 Faburairu 2022 - 20:15
Lambar labari: 1233421