Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, wasu gungun yaran mabiya mazhabar shi’a a Husainiyaar Imam Sajjad (AS) a birnin Sydney na kasar Australia, sun nuna kauna da sadaukarwarsu ga Sayyida Zainab (AS) ta hanyar zana hoto da rubuta jumloli na sunan Sayyidah Zainab As.
21 Faburairu 2022 - 17:23
Lambar labari: 1232049