Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, Hojjat al-Islam wal-Muslimin "Sayyid Shamshad Hussein Razavi" shugaban kungiyar malamai ta Schengen ya halarci Ginin Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya a birnin Qum kafin azahar ranar Asabar 19 ga watan Fabrairu, 2022 inda ya gana da babban sakataren majalisar Ayatullah Reza Ramezani.

21 Faburairu 2022 - 17:21