Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya tafarkin Ahlul Baiti (AS), an gudanar da zaman makoki na tunawa da wafatin Sayyida Zainab AS) a Masallacin Zeinabia dake Istanbul.
20 Faburairu 2022 - 17:14
Lambar labari: 1231655