Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, ana ci gaba da aikin gina masallacin Zeinabia da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya, inda a baya-bayan nan aka sanya tagogin wannan babban masallaci. Zeynabiye Istanbul wata babbar cibiyar al'adu da addini ce a birnin Istanbul na kasar Turkiyya, wacce aka fi sani da Zeynebiye Istanbul (Zeynbiye) kuma tana a gundumar Halkali ta Kuçuk Çekmece ne.

20 Faburairu 2022 - 17:13