Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin kungiyar Ahlul-baiti (AS) ta kasar Scotland da kungiyar agaji ta Kirista ta EBI domin taimakawa wadanda ake zalunta don su hada kai wajen samar da abinci mai gina jiki, gidaje da kula da marasa galihu a Glasgow. (EBI) kungiya ce ta agaji da sa kai da ke aiki don taimakawa iyalai marasa galihu a garuruwan Arskin, Bishapton da ƙauyen Inchinan.
20 Faburairu 2022 - 17:12
Lambar labari: 1231653