Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an kayata haramin Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala bakaken Sitarori a lokacin zaman makokin wafatin Sayyida Zainab (AS) tare da karbar bakuncin maziyarta da Tawagogin masu makoki daga sassa daban-daban na kasar Iraki.
20 Faburairu 2022 - 17:10
Lambar labari: 1231651