Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan bukukuwa na maulidin Imam Ali (AS) a jami'ar Al-Omid da ke da alaka da yakkin Abbasy a birnin Najaf Ashraf.
17 Faburairu 2022 - 14:11
Lambar labari: 1230603