Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi’a da masoya tafarkin Imam Ali (AS), an gudanar da bukukuwan maulidin Imamin shi’a na farko a cikin “cibiyar Karbala" da ke birnin Orebro na kasar Sweden.
17 Faburairu 2022 - 14:08
Lambar labari: 1230601