Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da jerin gwanon Bahman na ranar 22 ga watan Bahman da kuma bikin cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a duk fadin kasar Iran.
14 Faburairu 2022 - 15:14
Lambar labari: 1229593