Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron tunawa da cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a tare da halartar jakadun kasashen waje da ke zaune a birnin Tehran a babban dakin taro na birnin Tehran. Hojjatoleslam Wal Muslimeen Dr. Seyed Ibrahim Raisi shugaban jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya gabatar da jawabi a wajen bikin.

12 Faburairu 2022 - 16:27