Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci, an haska sararin samaniyar Isfahan da misalin karfe 9 na daren ranar Alhamis 21 ga watan Bahman 1400 An gudanar da bikin Jefa hasken wutar lantarki a dandalin Enghelab, gadar Khajoo, dandalin Jomhory, gadar Marnan, dandalin Bozorgmehr, ginin karamar hukuma, dandalin Golhaha, dandalin Khorasgan da sauran gundumomi 15 na Isfahan.
12 Faburairu 2022 - 16:17
Lambar labari: 1228851
Hoto: Pejman Ganjipour