Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da jana'izar Ayatullahi Safi Golpayegani tare da halartar mutane masu makoki da masu gudanar da makarantun hauza da malaman Najaf Ashraf a farfajiyar Imam Ali (AS).
7 Faburairu 2022 - 13:53
Lambar labari: 1227057