Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da sallar Magariba da Isha’i ga Imaman Hujjatul-Islam wal muslimeen “Sayyid Ali Hakim” a masallacin Sahlah.
10 Janairu 2022 - 15:20
Lambar labari: 1217545