Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da taron cika shekaru biyu da shahadar Janar Sulaimani tare da sauran ’yan uwansa shahidai inda Taron ya samu halartar da jawabi daga Hujjatul Islam Wal Muslimeen Shekh Ali Panahian da kuma Shahcheraghi gwamnan Qum, da kuma mawaka masu waken yabo Hassan Shalbafan da Mehdi Salhshour, wanda aka kawo gawawarwalin wasu shahidai uku da ba a bayyana sunansu ba, kuma masu kare haramin Masoumeh, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, taron an gudanar da shi a birnin Qum a haramin Sayuidah Fatimah Ma'asuma As.

4 Janairu 2022 - 14:23