Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da zaman makoki na ranekun Fatimiyya na tsawon dare uku a cibiyar musulunci ta Imam Ali (AS) da ke Vienna babban birnin kasar Ostiriya, tare da halartar mabiya mazhabar shi'a. Wanda yayi Jawabin wannan Taro shi ne Hujjatul Islam Wal Muslimiin "Montazeri" da Hajj "Hassan Maliki Nejad" ya yi wakokin nuna jimami a wajen taron.

24 Disamba 2021 - 19:02