Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Sayyida Zahra (AS) a harabar Imam Hadi (AS) da ke hubbaren Imam Askari (AS) a birnin Samarra.
23 Disamba 2021 - 13:23
Lambar labari: 1211612