Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, malamai da dalibai mabiya sunna 40 daga kasashen Tajikistan, Indiya, Afganistan da sauran kasashen duniya sun ziyarci haramin Sayyidah Ma'asumah As da ke birnin Qum.
20 Disamba 2021 - 16:38
Lambar labari: 1210524