Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da kwaikwayon yadda aka gudanar da jana'izar Sayyida Zahra (AS) a hubbaren Imam Askari (AS) da ke birnin Samarra tare da halartar ma'aikatan wannan Waje mai tsarki.
19 Disamba 2021 - 13:25
Lambar labari: 1210137