Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya habarta cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya tafarkin Ahlul Baiti (AS), an gudanar da bukukuwan maulidin Sayyida Zainab (AS). birnin Taita-Tauta dake kasar Kenya.
16 Disamba 2021 - 13:41
Lambar labari: 1209254