Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya kawo labarin dake cewa, Sheikh Rodrigo Jaloul, shugaban mabiya mazhabar shi'a kuma shugaban cibiyar Fatemeh Zahra Islamic Center, yana raba kayan abinci ga gajiyayyu da mabukata da marasa galihu a birnin Sao Paulo na kasar Brazil.
9 Disamba 2021 - 16:48
Lambar labari: 1206942