Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA - ya labarta cewa, an gudanar da taron kur’ani mai tsarki a farfajiyar Imam Hadi (AS) da ke hubbaren Imamain Askarain (AS) a birnin Samarra.
7 Disamba 2021 - 14:35
Lambar labari: 1206237